Wannan Manhaja tana kunje da hukunce hukuncen da za'ayiwa wanda suke wasa ko Kuma bata sallah.
Duk wani mai Wasa da sallah akwai wani hukunci a Allah ya tanadar Masa a tun kafin yabar duniya har zuwa ranar alkiyama.
* Hukuncin Wasa Da Sallah
* Hukuncin Mai Bata Sallah
* Hukuncin Wanda Ya Mutu Bai iya Sallah ba
* Hukuncin Wanda baya Sallah Akan lokaci